Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/11 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 24 GA JANAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 1/11 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Janairu

MAKON 24 GA JANAIRU

Waƙa ta 53 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 14 sakin layi na 17 zuwa 21 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezra 6 zuwa 10 (minti 10)

Na 1: Ezra 7:1-17 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Yesu Ya Nuna Cewa Ya Cancanci Yin Sarauta a Matsayin Sarki? (minti 5)

Na 3: Bukatar Kasancewa a Falke Game da Alamun Kwanaki na Ƙarshe—td 28B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 30

Minti 5: Sanarwa. Ka ambata littattafan da za a ba da a watan Fabrairu, kuma ka sa a gwada gabatarwa guda.

Minti 20: “Taimako ga Iyalai.”—Sashe na 1. (Sakin layi na 1 zuwa 6 da kuma akwatin da ke shafi na 6.) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ƙarfafa masu sauraro su gwada wasu shawarwari da aka ba da a cikin akwatin da ke shafi na 6 sa’ad da suke yin Bautarsu ta Iyali da yamma na gaba. Sa’ad da ake tattauna talifin nan a mako na gaba, za su sami zarafin yin kalami a kan yadda iyalin suka amfana.

Minti 10: Ku Yi Shirin Gabatar da Mujallu a Watan Fabrairu. Tattaunawa. Ka yi amfani da minti ɗaya ko biyu don yin bitar abin da ke cikin Mujallun. Sai ka zaɓi talifofi biyu ko uku, kuma ka gayyaci masu sauraro su faɗi tambayoyi da kuma nassosi da za su iya amfani da su don gabatar da mujallun. Ka sa a gwada yadda za a ba da kowacce mujallar.

Waƙa ta 32 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba