Ƙarin Bayani
a Ya kamata ma’aurata su haifi yara kuwa? Idan suna son yara, guda nawa ne ya kamata su haifa? Kuma ta yaya za su koya wa yaransu su ƙaunaci Jehobah kuma su bauta masa? A wannan talifin, an tattauna misalan wasu a zamaninmu da kuma ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su iya taimaka mana mu amsa waɗannan tambayoyin.