Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)

Abubuwan da Ke Cikin Littafin Yohanna

YOHANNA

ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN

  • 1

    • Kalman ya zama mutum (1-18)

    • Shaidar da Yohanna Mai Baftisma ya bayar (19-28)

    • Yesu, Ɗan Ragon Allah (29-34)

    • Almajiran Yesu na farko (35-42)

    • Filibus da Nataniyel (43-51)

  • 2

    • Bikin aure a Kana; ya mai da ruwa zuwa ruwan inabi (1-12)

    • Yesu ya tsabtace haikali (13-22)

    • Yesu ya san abin da ke cikin zuciyar mutum (23-25)

  • 3

    • Yesu da Nikodimus (1-21)

      • Sake haifan mutum (3-8)

      • Allah ya ƙaunaci duniya (16)

    • Shaidar ƙarshe da Yohanna ya bayar game da Yesu (22-30)

    • Wanda ya zo daga sama (31-36)

  • 4

    • Yesu da wata mata ꞌyar Samariya (1-38)

      • Ku yi wa Allah sujada “cikin ruhu da kuma gaskiya” (23, 24)

    • Mutanen Samariya da yawa sun ba da gaskiya ga Yesu (39-42)

    • Yesu ya warkar da yaron wani jamiꞌi (43-54)

  • 5

    • An warkar da wani mutum marar lafiya a Betzata (1-18)

    • Yesu ya sami iko daga wurin Ubansa (19-24)

    • Waɗanda suka mutu za su ji muryar Yesu (25-30)

    • Abubuwan da suka nuna cewa Yesu ya zo daga wurin Allah (31-47)

  • 6

    • Yesu ya ciyar da maza dubu biyar (1-15)

    • Yesu ya yi tafiya a kan ruwa (16-21)

    • Yesu shi ne “burodi mai ba da rai” (22-59)

    • Kalmomin Yesu sun sa mutane da yawa tuntuɓe (60-71)

  • 7

    • Yesu ya je Bikin Bukkoki (1-13)

    • Yesu ya yi koyarwa a bikin (14-24)

    • Mutane sun faɗi abubuwa dabam-dabam game da Kristi (25-52)

  • 8

    • Uban yana ba da shaida game da Yesu (12-30)

      • Yesu shi ne “hasken duniya” (12)

    • ꞌYaꞌyan Ibrahim (31-41)

      • “Gaskiyar za ta ꞌyantar da ku” (32)

    • ꞌYaꞌyan Ibilis (42-47)

    • Yesu da Ibrahim (48-59)

  • 9

    • Yesu ya warkar da wani mutum da makaho ne tun aka haife shi (1-12)

    • Farisiyawa sun yi wa mutumin da Yesu ya warkar tambayoyi (13-34)

    • Farisiyawa makafi ne (35-41)

  • 10

    • Makiyayi da kuma inda ake ajiye tumaki (1-21)

      • Yesu shi ne makiyayi mai kyau (11-15)

      • “Ina da waɗansu tumaki” (16)

    • Yahudawa sun yi wa Yesu tambayoyi a Bikin Keɓewa (22-39)

      • Yahudawa da yawa sun ƙi su ba da gaskiya (24-26)

      • “Tumakina sukan saurari muryata” (27)

      • Ɗan yana da haɗin kai da Uban (30, 38)

    • Mutane da yawa a ƙetaren Kogin Jodan sun ba da gaskiya (40-42)

  • 11

    • Mutuwar Liꞌazaru (1-16)

    • Yesu ya taꞌazantar da Marta da Maryamu (17-37)

    • Yesu ya ta da Liꞌazaru (38-44)

    • An ƙulla za a kashe Yesu (45-57)

  • 12

    • Maryamu ta zuba māi a ƙafafun Yesu (1-11)

    • Yesu ya shiga Urushalima a kan jaki (12-19)

    • Yesu ya ce za a kashe shi (20-37)

    • Rashin bangaskiyar Yahudawa ya cika annabci (38-43)

    • Yesu ya zo don ya ceci duniya (44-50)

  • 13

    • Yesu ya wanke ƙafafun almajiransa (1-20)

    • Yesu ya nuna cewa Yahuda ne zai ci amanarsa (21-30)

    • Sabuwar doka (31-35)

      • “Idan kuna ƙaunar juna” (35)

    • Yesu ya ce Bitrus zai yi mūsun sanin sa (36-38)

  • 14

    • Ta wurin Yesu ne kawai za a iya zuwa wurin Uban (1-14)

      • “Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai” (6)

    • Yesu ya yi alkawarin aiko da ruhu mai tsarki (15-31)

      • “Uban ya fi ni girma” (28)

  • 15

    • Misalin itacen inabi na gaske (1-10)

    • Ku ƙaunaci juna kamar yadda Kristi ya ƙaunace ku (11-17)

      • ‘Ba ƙaunar da ta fi wannan’ (13)

    • Duniya ta tsani almajiran Yesu (18-27)

  • 16

    • Za a iya kashe almajiran Yesu (1-4a)

    • Aikin ruhu mai tsarki (4b-16)

    • Baƙin cikin almajiran zai koma farin ciki (17-24)

    • Yesu ya yi nasara a kan duniya (25-33)

  • 17

    • Adduꞌar ƙarshe da Yesu ya yi da manzanninsa (1-26)

      • Sanin Allah zai sa mutum ya sami rai na har abada (3)

      • Kiristoci ba na duniya ba ne (14-16)

      • “Kalmarka gaskiya ce” (17)

      • “Na sa su san sunanka” (26)

  • 18

    • Yahuda ya ci amanar Yesu (1-9)

    • Bitrus ya yi amfani da takobi (10, 11)

    • An kai Yesu wurin Anas (12-14)

    • Lokaci na farko da Bitrus ya yi mūsun sanin Yesu (15-18)

    • Yesu a gaban Anas (19-24)

    • Lokaci na biyu da na uku da Bitrus ya yi mūsun sanin Yesu (25-27)

    • Yesu a gaban Bilatus (28-40)

      • “Mulkina ba na wannan duniya ba ne” (36)

  • 19

    • An yi wa Yesu bulala da baꞌa (1-7)

    • Bilatus ya sake yi wa Yesu tambayoyi (8-16a)

    • An rataye Yesu a kan gungume a Golgota (16b-24)

    • Yesu ya shirya yadda za a kula da mamarsa (25-27)

    • Mutuwar Yesu (28-37)

    • An binne Yesu (38-42)

  • 20

    • Babu kome a cikin kabarin (1-10)

    • Yesu ya bayyana ga Maryamu Magdalin (11-18)

    • Yesu ya bayyana ga almajiransa (19-23)

    • Toma ya yi shakka, amma ya ba da gaskiya daga baya (24-29)

    • Manufar wannan littafin (30, 31)

  • 21

    • Yesu ya bayyana ga almajiransa (1-14)

    • Bitrus ya tabbatar wa Yesu cewa yana ƙaunar sa (15-19)

      • “Ka ciyar da ꞌyan tumakina” (17)

    • Abin da zai faru da almajirin da Yesu yake ƙauna (20-23)

    • Kammalawa (24, 25)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba