Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 143
  • Mu Ci Gaba da Kwazo da Tsaro da Jira

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Ci Gaba da Kwazo da Tsaro da Jira
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Rundunar Jehobah Ne!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Ka Kasance Da Halin Jira!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 143

WAƘA TA 143

Mu Ci Gaba da Ƙwazo da Tsaro da Jira

Hoto

(Romawa 8:​20-25)

  1. 1. Mai zamanai har da sa’a,

    Sunansa shi ne Jehobah.

    Ƙarshen zamani na zuwa,

    Zai tsarkake sunansa.

    (AMSHI)

    Mu yi ƙwazo da tsaro da jira,

    Mu sa ran more rayuwa,

    Yadda Allah yake so.

  2. 2. Allah ya ƙayyade sa’ar

    Da Ɗansa zai soma yaƙi

    Da dukan maƙiyan Allah,

    Kuma ya hallaka su.

    (AMSHI)

    Mu yi ƙwazo da tsaro da jira,

    Mu sa ran more rayuwa,

    Yadda Allah yake so.

  3. 3. Ko da muna shan wahala,

    Muna ɗokin ganin ranar.

    Ranar Jehobah Ubanmu,

    Da za mu sami ceto.

    (AMSHI)

    Mu yi ƙwazo da tsaro da jira,

    Mu sa ran more rayuwa,

    Yadda Allah yake so.

(Ka kuma duba Mat. 25:13; Luk. 12:36.)

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba