Jigon Littafi/Bayani Game da Mawallafa
Tattauna Kalmar Allah Kowace Rana—2025
Jigon shekara Ku miƙa wa Jehobah ɗaukakar da ta cancanci sunansa.—Zabura 96:8.
Wannan littafin ba na sayarwa ba ne. Sashe ne na aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wanda ake tallafawa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko Nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin ƙasidar.
Bugun Yuni 2024
Hausa (es25-HA)
© 2024
WATCH TOWER BIBLE AND TRACT SOCIETY OF PENNSYLVANIA