Abin da Ke Ciki
MAKON 2-8 GA AFRILU, 2018
3 Ka Zama Mai Bangaskiya da Biyayya Kamar Nuhu da Daniyel da Ayuba
MAKON 9-15 GA AFRILU, 2018
8 Ka San Jehobah Kamar Nuhu da Daniyel da Kuma Ayuba?
Nuhu da Daniyel da kuma Ayuba sun fuskanci irin matsaloli da muke fama da su a yau. Mene ne ya taimaka masu su kasance da aminci kuma su yi wa Jehobah biyayya? Ta yaya sanin Jehobah sosai ya sa ba su daina bauta wa masa ba? Za a ba da amsoshin waɗannan tambayoyi a waɗannan talifofi biyu.
13 Tarihi—Babu Abin da Ya Gagari Jehobah
MAKON 16-22 GA AFRILU, 2018
18 Me Yake Nufi a Kasance da Dangantaka Mai Kyau da Jehobah?
MAKON 23-29 GA AFRILU, 2018
23 Ka Ci Gaba da Ƙarfafa Dangantakarka da Jehobah!
A talifi na farko na wannan jerin talifofin, za mu ga ma’anar ƙulla abota da Allah da yadda za mu iya koyan darasi daga wasu. A talifi na biyu kuma, za mu tattauna yadda za mu iya ƙulla abota da Allah kuma mu ci gaba da hakan a kullum.