Na Nazari
MAYU 2018
TALIFOFIN NAZARI NA: 9 GA YULI–5 GA AGUSTA, 2018
© 2018 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
SALIYO
A lokacin damina a Freetown, babban birnin ƙasar Saliyo, majagaba biyu suna ba wata da take wucewa a kan titi warƙa
MASU SHELA
2,171
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
5,291
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2017)
8,831
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a mujallar nan daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wani juyi dabam. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.