Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
TAIMAKO DON IYALI
Ku Tattauna da Yaranku Game da Shan Giya
Ta yaya iyaye za su tattauna da yaransu game da shan giya kuma a wane lokaci ne ya kamata su yi hakan?
A jw.org, ka duba AURE DA IYALI > RENON YARA.
HALITTAR SA AKA YI?
Wata Babban Dabbar Ruwa Mai Fata da Ke Tsabtace Kanta
Me ya sa ’yan kimiyya suke ƙoƙarin kwaikwayon abubuwan da fatar wannan dabbar ke yi?
A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > ILIMIN KIMIYYA DA LITTAFI MAI TSARKI > HALITTAR SA AKA YI?