Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 14
  • 26 ga Afrilu–2 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 26 ga Afrilu–2 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 14

26 ga Afrilu–2 ga Mayu

LITTAFIN ƘIDAYA 25-26

  • Waƙa ta 135 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 26:​55, 56​—Ta yaya Jehobah ya nuna hikima a lokacin da yake raba wa zuriyar Isra’iIawa gādon ƙasa? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 359 sakin layi na 1-2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 25:​1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da kuma tattauna (amma kar ka kunna) wani bidiyo da ka zaɓa. (th darasi na 3)

  • Jawabi: (minti 5) w04-E 4/1 29​—Jigo: Me Ya Sa Adadin Mutanen da Suka Mutu da Littafin Ƙidaya 25:9 da 1 Korintiyawa 10:8 Suka Ambata Ya Bambanta? (th darasi na 17)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 28

  • “Ka Zaɓi Abokan Kirki”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Darussa Daga Munanan Misalan Mutanen Dā​—Taƙaitawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 27

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 44 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba