Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 14
  • A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Ku Dogara ga Jehobah Allahnku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • ‘Za Ka Sami Ladan Aikinka’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ka Yi Amfani da Zarafin da Kake da Shi Yanzu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 14

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah?

Asa ya dogara ga Jehobah don ya taimaka masa ya yi nasara a kan sojoji da yawa (2Tar 14:​9-12; w21.03 5 sakin layi na 12)

Daga baya Asa ya nemi taimakon mutanen Suriya don su taimaka masa ya yi nasara a kan sojoji da ba su da yawa (2Tar 16:​1-3; w21.03 5 sakin layi na 13)

Jehobah ya yi fushi da Asa domin bai ci gaba da neman taimakonsa ba (2Tar 16:​7-9)

Hotuna: 1. Ana yi wa wani matashi baftisma. 2. Matashin yana zaune a gaban TV, yana tunanin irin fim da zai kalla.

Yana da sauƙi mu dogara ga Jehobah saꞌad da muke so mu yanke shawarwari masu muhimmanci. Amma me za mu yi a wasu lokutan kuma fa? Zai dace mu riƙa neman taimakon Jehobah a kowane lokaci.​—K. Ma 3:​5, 6; w21.03 6 sakin layi na 14.

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba