Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 6: 4-10 ga Afrilu, 2022
2 Kana Yarda da Matakan da Jehobah Yake Ɗaukawa?
Talifin Nazari na 7: 11-17 ga Afrilu, 2022
8 ‘Ka Kasa Kunne Ka Ji Kalmomin Masu Hikima’
Talifin Nazari na 8: 18-24 ga Afrilu, 2022
14 Gargaɗin da Kake Bayarwa Yana Ƙarfafa Mutane?
Talifin Nazari na 9: 25 ga Afrilu, 2022–1 ga Mayu, 2022
20 Ka Bi Misalin Yesu ta Wajen Taimaka wa Mutane
26 Tarihi—Na Sami Abin da Ya Fi Aikin Likita Daraja
30 Ka Sani?—Me ya sa Isra’ilawa a zamanin dā suke biyan sadaki?
31 Ka Sani?—Me ya sa ya yi kyau da Jehobah ya yarda Isra’ilawa su ba da hadaya da tsuntsaye iri biyu?