Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 20: 10-16 ga Yuli, 2023
2 Yadda Za Mu Inganta Adduꞌoꞌinmu
Talifin Nazari na 21: 17-23 ga Yuli, 2023
8 Yadda Jehobah Yake Amsa Adduꞌoꞌinmu
Talifin Nazari na 22: 24-30 ga Yuli, 2023
14 Ka Ci Gaba da Yin Tafiya a “Hanyar Tsarki”
Talifin Nazari na 23: 31 ga Yuli, 2023–6 ga Agusta, 2023
20 Ku Sa “Harshen Wuta . . . na Ubangiji” Ya Ci Gaba da Ci
Talifin Nazari na 24: 7-13 ga Agusta, 2023
26 Za Ka Iya Cim ma Maƙasudan da Ka Kafa a Bautarka ga Jehobah