Ta Nazari
DISAMBA 2023
TALIFOFIN NAZARI NA: 5 GA FABRAIRU–3 GA MARIS, 2024
© 2023 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko Nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Maꞌana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Samari da ꞌyan mata da yawa da aka koya musu Littafi Mai Tsarki kuma suka bi abin da suka koya yanzu sun zama Kiristocin da suka manyanta (Ka duba talifin nazari na 52, sakin layi na 21, da talifin nazari na 53, sakin layi na 19-20)