Abin da Ke Ciki
A FITOWAR NAN
Talifin Nazari na 1: 4-10 ga Maris, 2024
2 Ka Dogara ga Jehobah Saꞌad da Kake Jin Tsoro
Talifin Nazari na 2: 11-17 ga Maris, 2024
8 Ka Yi Shiri don Rana Mafi Muhimmanci a Shekara?
15 Kana Daraja Mata Yadda Jehobah Yake Yi?
19 Ka Sani?—Wane irin karusa ne mutumin Itiyofiya yake tafiya a ciki saꞌad da Filibus ya same shi?
Talifin Nazari na 3: 25-31 ga Maris, 2024
20 Jehobah Zai Taimaka Maka Idan Ka Shiga Yanayi Mai Wuya
Talifin Nazari na 4: 1-7 ga Afrilu, 2024
26 Jehobah Yana Ƙaunar Ka Sosai
32 Abubuwan da Za Ka Iya Yin Nazari a kai, Kai Kaɗai ko Tare da Iyalinka