Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 9
  • Ka Ratsa Zukatan Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ratsa Zukatan Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Tambayoyi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yin Amfani da Kalmar Allah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 9

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Ka Ratsa Zukatan Mutane

Ya kamata mu yi biyayya ga Jehobah da dukan zuciyarmu. (K. Ma 3:1) Saboda haka, sa’ad da muke koyarwa, wajibi ne mu yi ƙoƙarin ratsa zukatan masu sauraronmu. Ta yaya za mu yi hakan?

Sa’ad da kake nazari da ɗalibinka, ka taimaka masa ya ga yadda batun ya shafe shi da kuma dangantakarsa da Jehobah. Ka taimaka masa ya fahimci yadda ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki suka nuna cewa Allah mai ƙauna ne, mai alheri da kuma adalci. Ka yi amfani da tambayoyin da suka dace don ka san yadda yake ji game da abubuwan da yake koya. Ka taimaka masa ya yi tunani yadda rayuwarsa za ta gyaru idan ya canja hali ko ra’ayin da bai dace ba. Idan ka ga yadda ɗalibinka yake ƙaunar Jehobah da dukan zuciyarsa, hakan zai sa ka farin ciki sosai.

KU KALLI BIDIYON NAN ZA KU JI DAƊIN ALMAJIRTARWA IDAN KUN INGANTA YADDA KUKE WA’AZI​—KU RATSA ZUKATAN MUTANE, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani sashen bidiyon ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Ratsa Zukatan Mutane.’ Anita ta yi wa Rose tambaya sa’ad da suke nazarin Littafi Mai Tsarki.

    Me ya sa Anita ta tambayi Rose cewa: “Kin yi tunani a kan abin da muka tattauna ran Litinin?”

  • Wani sashen bidiyon ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Ratsa Zukatan Mutane.’ Anita tana bayyana mata Nassosi.

    Ta yaya Anita ta taimaka wa Rose ta fahimci yadda ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki suka nuna cewa Jehobah yana ƙaunar ta?

  • Wani sashen bidiyon ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Ratsa Zukatan Mutane.’ Rose tana sauraron Anita.

    Idan abin da ɗalibinka yake koya ya ratsa zuciyarsa, hakan zai sa ya samu ci gaba

    Ta yaya Anita ta taimaka wa Rose ta san yadda za ta nuna cewa tana ƙaunar Allah?

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba