Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 10
  • “Ka Tashi da Dukan Karfinka”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ka Tashi da Dukan Karfinka”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Dattawa, Ku Yi Koyi da Gideyon
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Gideon Da Mutanensa 300
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Sauƙin Kai Ya Fi Girman Kai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Abin da Iyaye Za Su Iya Koya Daga Manowa da Matarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 10
Gidiyon da mutanensa suna ihu yayin da suke rike da tocila da kahoni.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ka Tashi da Dukan Ƙarfinka”

Jehobah ya ba Gidiyon aiki mai wuya (Alƙ 6:2-6, 14)

Gidiyon yana ganin kamar ba zai iya aikin ba (Alƙ 6:15; w02-E 2/15 6-7)

Gidiyon ya yi nasara don Jehobah ya ƙarfafa shi (Alƙ 7:19-22; w05-E 7/15 16 sakin layi na 3)

’Yan’uwa maza biyu suna zuwa wurin wata mata don su yi mata wa’azi. Wani dan’uwa yana keken guragu yayin da dayan dan’uwan ke tura shi.

Jehobah yana so mu yi amfani da dukan ƙarfinmu mu bauta masa. Ruhu mai tsarki zai taimaka mana mu yi nasara.​—Ish 40:30, 31.

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba