Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 13
  • Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Iya Jimre Tsanantawa
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Suna Farin Ciki Duk Da Ana Tsananta Musu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • Ku Rika Addu’a a Madadin ‘Yan’uwan da Ake Tsananta Musu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ku Bi Yesu Sawu da Kafa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 13
Hotuna daga bidiyon “Zai Yiwu Mu Yi Farin Ciki Ko da Ana Tsananta Mana.” Hotuna: Konstantin Bazhenov a kurkuku. 1. Yana karanta Littafi Mai Tsarki. 2. Yana addu’a. 3. Yana rera waka da babban murya.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku

Za a tsananta wa Kiristoci. (Yoh 15:20) Ko da yake tsanantawa yana iya sa mu baƙin ciki da alhini a wasu lokuta, za mu yi farin ciki idan muka jimre.​—Mt 5:​10-12; 1Bi 2:​19, 20.

KU KALLI BIDIYON NAN ZAI YIWU MU YI FARIN CIKI KO DA ANA TSANANTA MANA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

Mene ne muka koya daga labarin Ɗanꞌuwa Bazhenov game da muhimmancin

  • karatun Littafi Mai Tsarki kullum?

  • samun taimako daga wurin ꞌyanꞌuwanmu Kiristoci?a

  • adduꞌa a kowane lokaci?

  • rera waƙoƙinmu?

  • tattaunawa game da bangaskiyarmu?

a Za mu iya yin adduꞌa a madadin ꞌyanꞌuwanmu Kiristoci da suke kurkuku, za mu ma iya ambata sunayensu. Amma ba zai yiwu rashen ofishinmu ya tura musu wasiƙunmu ba.

    Littattafan Hausa (1987-2025)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba