Ƙarin Bayani
a An annabta cewa za a daina wasu fannoni na taron Kirista na ƙarni na farko. Alal misali, mun daina “zance da harsuna” ko kuma yin “annabci.” (1 Kor. 13:8; 14:5) Ko da hakan gaskiya ne, umurnin Bulus ya taimaka mana mu fahimci yadda ya kamata a gudanar da taron Kirista a yau.