Ƙarin Bayani
a Bulus ya rubuta a Ayyukan Manzanni 20:29, 30 cewa: “Mutane za su tashi, suna faɗin karkatattun zantattuka, domin su janye masu-bi bayansu.” Da shigewar lokaci, tarihi ya nuna cewa an soma samun bambanci tsakanin waɗanda suke ja-gora da kuma sauran ’yan’uwa a cikin ikilisiya. A ƙarni na uku, ya bayyana a fili cewa wannan “mutumin zunubi” shi ne rukunin limaman Kiristendom.—Ka duba Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Fabrairu, 1990, shafuffuka na 10-14.