Ƙarin Bayani
a Mun san cewa nan ba da daɗewa ba, za a yi ƙunci mai girma da zai shafi dukan ’yan Adam. Mene ne zai faru da bayin Jehobah a wannan lokacin? Mene ne Jehobah zai so mu yi? Waɗanne halaye ne muke bukata yanzu don mu riƙe aminci? Za mu sami amsoshin a wannan talifin.