Ƙarin Bayani
c Don samun cikakken bayani game da abin da zai faru kafin Armageddon, ka duba shafi na 21 a littafin nan Mulkin Allah Yana Sarauta! Don ƙarin bayani game da harin da Gog na ƙasar Magog da kuma yadda Jehobah zai kāre mutanensa, ka duba w15 7/15, shafuffuka na 14-19 da babi na 17 da 18 na littafin nan Pure Worship of Jehovah—Restored At Last!