Ƙarin Bayani e BAYANI A KAN HOTO: A lokacin ƙunci mai girma, wani rukunin Shaidu sun haɗu a daji da ƙarfin zuciya don su yi taro.