Ƙarin Bayani
a Yayin da ’yan’uwa maza matasa suke manyanta, za su so su ƙara ƙwazo a hidimarsu ga Jehobah. Don su cancanci zama bayi masu hidima, suna bukatar ’yan’uwa a ikilisiya su riƙa daraja su. Mene ne za su yi don a riƙa daraja su?