Ƙarin Bayani
a Muna ƙaunar Jehobah kuma muna so mu faranta masa rai. Jehobah mai tsarki ne, kuma yana so bayinsa ma su kasance da tsarki. Shin hakan zai yiwu? Ƙwarai kuwa! Tattauna shawarar da manzo Bitrus ya ba wa Kiristoci da kuma umurnin da Jehobah ya ba wa Isra’ilawa a zamanin dā zai taimaka mana mu san yadda za mu zama masu tsarki.