Ƙarin Bayani
a Jehobah ya kira hanyar da ta taso daga Babila zuwa Israꞌila “Hanyar Tsarki.” Shin Jehobah ya shirya wa mutanensa hanya a zamaninmu? Ƙwarai kuwa! Tun daga shekara ta 1919, miliyoyin mutane sun bar Babila Babba kuma sun soma tafiya a “Hanyar Tsarki.” Dukanmu muna bukatar mu ci gaba da yin tafiya a hanyar har sai mun kai inda za mu.