Ƙarin Bayani
e Ka duba hotunan da akwatin nan, “Yadda ꞌYanꞌuwa Suka Marabce Su” Wani ɗanꞌuwa da ya daɗe bai zo taro ba, yana masa wuya ya shiga Majamiꞌar Mulki, amma daga baya ya yi ƙoƙari ya shiga. ꞌyanꞌuwa sun marabce shi hannu bi-biyu kuma ya ji daɗin bauta ma Jehobah tare da su.