Ƙarin Bayani
c BAYANI A KAN HOTUNA: Hotunan sun nuna abubuwa uku da za su iya hana wasu jin waꞌazin da muke yi a dukan duniya: (1) Wata mata tana zama a inda addinin da aka fi bi a wurin ba addinin Kirista ba ne, kuma yin waꞌazi a wurin yana da haɗari sosai, (2) wani mutum da matarsa suna zama a inda gwamnatin wurin ta hana aikinmu, kuma tana tsananta mana, kuma (3) wani mutum yana zama a wani daji da ba za mu iya zuwa ba.