Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna) Galarin Midiya - Romawa An yi bincike sosai kafin a zana hotunan nan da bidiyon 3-D. Amma zane ne kawai, kuma a wasu lokuta, ba sa nuna dukan ɓangarorin labarin.