Ka Yi Koyi (ia) Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu Lokacin Da Abin Ya Faru Shafin Jigo/Shafin Mawallafa Abin Da Ke Ciki Wasiƙa Daga Hukumar Da Ke Kula Da Ayyukan Shaidun Jehobah Gabatarwa BABI NA ƊAYA ‘Shi da Yake Matacce Ne, Yana Jawabi Har Yanzu’ BABI NA BIYU Ya Yi “Tafiya Tare da Allah” BABI NA UKU “Uban Masu-Bada Gaskiya Duka” BABI NA HUƊU Duk ‘Inda Za Ki Tafi, Nan Za Ni’ BABI NA BIYAR “Macen Kirki” BABI NA SHIDA Ta Yi Addu’a da Dukan Zuciyarta BABI NA BAKWAI Ya Ci Gaba da Yin Girma a Gaban Jehobah BABI NA TAKWAS Ya Jimre da Yanayin da Bai Yi Tsammani Ba BABI NA TARA Ta Nuna Basira BABI NA GOMA Ya Kāre Bauta ta Gaskiya BABI NA GOMA SHA ƊAYA Ya Lura, Kuma Ya Jira BABI NA GOMA SHA BIYU Allahnsa Ya Ƙarfafa Shi BABI NA GOMA SHA UKU Ya Koyi Darasi Daga Kuskurensa BABI NA GOMA SHA HUƊU Ya Koyi Nuna Jin Ƙai BABI NA GOMA SHA BIYAR Ta Kāre Bayin Allah BABI NA GOMA SHA SHIDA Ta Nuna Hikima da Gaba Gaɗi da Kuma Sadaukarwa BABI NA GOMA SHA BAKWAI “Ga ni, Baiwar Ubangiji” BABI NA GOMA SHA TAKWAS Ta Yi ‘Bimbini a Cikin Zuciyarta’ BABI NA GOMA SHA TARA Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre BABI NA ASHIRIN ‘Na Riga Na Ba da Gaskiya’ BABI NA ASHIRIN DA ƊAYA Ya Shawo Kan Tsoro da Kuma Shakka BABI NA ASHIRIN DA BIYU Ya Kasance da Aminci a Lokacin Gwaji BABI NA ASHIRIN DA UKU Ya Koyi Gafartawa Daga Wurin Ubangijinsa Kammalawa