Maris Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Maris 2016 Gabatarwa 7-13 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ESTHER 6-10 Esther Ta Yi Sadaukarwa don Jehobah da Kuma Bayinsa KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Ka Rubuta Taka Gabatarwa RAYUWAR KIRISTA Ku Marabci Bakin da Suka Hallara 14-20 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 1-5 Ayuba Ya Yi Aminci Sa’ad da Ya Fuskanci Gwaji 21-27 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 6-10 Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Takaicinsa 28 ga Maris–3 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 11-15 Ayuba Ya Yi Imani da Tashin Matattu RAYUWAR KIRISTA Fansar Yesu Ta Sa Ya Yiwu a Ta da Matattu