Oktoba Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Oktoba 2016 Gabatarwa 3-9 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 1-6 ‘Ka Dogara ga Jehobah da Dukan Zuciyarka’ 10-16 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 7-11 “Kada Ka Bar Zuciyarka ta Karkata” 17-23 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 12-16 Hikima ta Fi Zinariya RAYUWAR KIRISTA Yadda Za Ka Yi Kalami Mai Ratsa Zuciya 24-30 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 17-21 Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane 31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 22-26 “Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa” RAYUWAR KIRISTA Kana Yin Amfani da Katin JW.ORG Yadda Ya Dace Kuwa?