Yuli Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuli 2016 Gabatarwa 4-10 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 60-68 Ku Yabi Jehobah Mai Jin Addu’a RAYUWAR KIRISTA Saukaka Rayuwarmu Zai Sa Mu Yabi Allah 11-17 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 69-73 Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya RAYUWAR KIRISTA Za Ka Iya Hidimar ta Shekara Daya? RAYUWAR KIRISTA Tsarin Ayyuka na Hidimar Majagaba na Kullum 18-24 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 74-78 Ka Tuna da Ayyukan Jehobah 25-31 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 79-86 Wane ne Ya Fi Muhimmanci A Rayuwarka?