Nuwamba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba 2017 Gabatarwa 6-12 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AMOS 1-9 “Ku Bidi Jehobah, Kuma Za Ku Rayu” RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Komawa Ziyara 13-19 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | OBADIYA 1–YUNANA 4 Ka Koyi Darasi Daga Kurakurenka RAYUWAR KIRISTA Darussa Daga Littafin Yunana 20-26 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MIKAH 1-7 Mene ne Jehobah Yake Bukata Daga Gare Mu? 27 ga Nuwamba–3 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NAHUM 1–HABAKKUK 3 Ka Yi Tsaro da Kuma Kwazo a Hidimarka ga Jehobah RAYUWAR KIRISTA Ka Ci gaba da Kwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja