Satumba Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba 2017 Gabatarwa 4-10 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 42-45 An Maido da Bauta ta Gaskiya! RAYUWAR KIRISTA Me Ya Sa Kake Son Bauta ta Gaskiya? 11-17 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 46-48 Albarkar da Isra’ilawa Za Su Mora Bayan Sun Koma Kasarsu 18-24 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 1-3 Za Mu Sami Lada Idan Mun Rike Aminci RAYUWAR KIRISTA Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Jarraba Ku RAYUWAR KIRISTA Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci 25 ga Satumba–1 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 4-6 Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe? RAYUWAR KIRISTA Ku Koya Musu Su Rika Bauta wa Jehobah