Agusta Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Agusta 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 3-9 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 13-14 “Ku Tsaya Shiru . . . Ku Ga Ceton da Yahweh Zai Yi Muku” RAYUWAR KIRISTA Ku Rike Amincinku Yayin da Karshe Ya Kusa 10-16 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 15-16 Ku Yabi Jehobah da Wakoki RAYUWAR KIRISTA Ku Yabi Jehobah ta Yin Hidimar Majagaba 17-23 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 17-18 Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki 24-30 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 19-20 Darussan da Muka Koya Daga Dokoki Goma 31 ga Agusta–6 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 21-22 Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi