Disamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Disamba 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 7-13 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 10-11 Ya Kamata Kaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu RAYUWAR KIRISTA Mu Nuna Kauna ga Jehobah ta Wajen Amincewa da Horonsa 14-20 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 12-13 Me Za Mu Koya Daga Dokar da Aka Bayar Game da Kuturta 21-27 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 14-15 Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu RAYUWAR KIRISTA Ku Ci Gaba da Amfani da Mujallu 28 Disamba–3 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 16-17 Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ranar Gafara RAYUWAR KIRISTA Za Ka Iya Cika Fom na Makarantar Masu Yada Bisharar Mulki?