Oktoba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Oktoba 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 5-11 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 31-32 Ku Guji Bautar Gumaka RAYUWAR KIRISTA Ka Daraja Dangantakarka da Jehobah 12-18 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 33-34 Halayen Jehobah Masu Ban Sha’awa RAYUWAR KIRISTA Matasa—Jehobah Ne Babban Abokinku? 19-25 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 35-36 An Shirya Su don Su Yi Aikin Jehobah 26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 37-38 Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya RAYUWAR KIRISTA Za A Yi Kamfen na Musamman a Watan Nuwamba don A Yi Shelar Mulkin Allah