Satumba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 7-13 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 23-24 Kada Ka Bi Bayan Taron Jama’a RAYUWAR KIRISTA Ka Guji Yada Karya 14-20 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 25-26 Abu Mafi Muhimmanci A Mazauni 21-27 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 27-28 Me Za Mu Koya Daga Tufafin Firistoci? RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Wa’azi a Gidajen da Akwai Kamara ko Tarho 28 ga Satumba–4 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 29-30 Ba da Gudummawa ga Jehobah RAYUWAR KIRISTA Za Ka Iya Ba da Lokacinka da Kuma Karfinka?