Yuli Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuli 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 6-12 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 6-7 “Yanzu Za Ka Ga Abin da Zan Yi da Fir’auna” 13-19 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 8-9 Fir’auna Bai San Cewa Taurin Kansa Yana Cika Nufin Allah Ba RAYUWAR KIRISTA Ka Guji Yabon Kai, Amma Ka Zama da Saukin Kai RAYUWAR KIRISTA Ka Nuna Saukin Kai Sa’ad da Aka Yaba Maka 20-26 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 10-11 Musa da Haruna Sun Nuna Karfin Zuciya RAYUWAR KIRISTA Mene ne Halittu Suka Koya Mana Game da Karfin Zuciya? 27 ga Yuli–2 ga Agusta, 2020 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 12 Muhimmancin Idin Ketarewa ga Kiristoci RAYUWAR KIRISTA Jehobah Yana Kāre Mutanensa