Janairu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Janairu-Fabrairu 2023 2-8 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu? 9-15 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa 16-22 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba RAYUWAR KIRISTA Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka ga Kalmar Allah 23-29 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Mene ne Adduꞌoꞌinmu Suke Nunawa Game da Mu? RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Shiri Yanzu Don Jinyar Gaggawa 30 ga Janairu–5 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka RAYUWAR KIRISTA Jehobah Yana Taimaka Mana Saꞌad da Muke Cikin Matsala 6-12 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah RAYUWAR KIRISTA Ku Nemi Sanin Raꞌayin Allah RAYUWAR KIRISTA Ku Kafa Maƙasudai don Lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu 13-19 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara 20-26 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka 27 ga Fabrairu–5 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Amfani da Ƙaꞌidodin Littafi Mai Tsarki Ku Taimaka Wa Yaranku KA YI WAꞌAZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi