Nuwamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba-Disamba 2023 6-12 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Idan Mutum Ya Mutu, Zai Sāke Rayuwa Kuwa? RAYUWAR KIRISTA Ku Rika Ajiye “Wani Abu” 13-19 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane 20-26 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kada Ku Yi Watsi da Waɗanda Kuke Ibada Tare RAYUWAR KIRISTA Shirin da Aka Yi don A Ƙarfafa Masu Hidima a Bethel 27 ga Nuwamba–3 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ba Arziki Ne Ke Nuna Amincin Mutum Ba RAYUWAR KIRISTA Ku Haƙura da Abin da Kuke da Shi 4-10 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH “Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?” RAYUWAR KIRISTA Iyaye, Ku Koya wa Yaranku Yadda Za Su Sa Allah Farin Ciki 11-17 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kasancewa da Aminci Ba Ya Nufin Mutum Zai Zama Kamili RAYUWAR KIRISTA Kasancewa da Aminci a Tunaninmu 18-24 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kana da Hali Irin na Ayuba? RAYUWAR KIRISTA Me Zan Yi don A Ci Gaba da Ɗaukaka Sunan Jehobah? 25-31 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ta Yaya Ayuba Ya Kasance da Tsabta a Ɗabiꞌarsa? RAYUWAR KIRISTA Abin da Ya Sa Kallon Batsa Bai Dace Ba KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi