Yuli Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuli-Agusta 2023 3-9 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Daina Hana Masu Aikin RAYUWAR KIRISTA “Kāre Labarin Nan Mai Daɗi” da Kuma Tabbatar da Shi 10-16 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Halin Ezra Ya Sa Aka Ɗaukaka Jehobah 17-23 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Sakamakon Rashin Biyayya 24-30 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH “Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan 31 ga Yuli–6 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kana Ganin Ka Fi Ƙarfin Yin Aikin Hannu? 7-13 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Nehemiya Yana So Ya Yi Hidima Ne, Ba Wai A Yi Masa Hidima Ba RAYUWAR KIRISTA Suna Aiki Tuƙuru don Su Taimaka Mana 14-20 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku RAYUWAR KIRISTA Za Ku Iya Sa Iyalinku Su Daɗa Farin Ciki 21-27 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah RAYUWAR KIRISTA Waɗanne Maƙasudai Kuka Kafa don Sabuwar Shekara Ta Hidima? RAYUWAR KIRISTA Waꞌazi na Musamman a Watan Satumba don A Yi Shelar Mulkin Allah! 28 ga Agusta–3 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi