Tambayoyi 10 (ypq) Amsoshi ga Tambayoyi 10 da Matasa Suke Yi Jigon Littafin/Bayani game da Mawallafa Abin da ke Ciki TAMBAYA TA 1 Na San Kaina Kuwa? TAMBAYA TA 2 Me Ya Sa Nake Yawan Damuwa da Surar Jikina? TAMBAYA TA 3 Ta Yaya Zan Riƙa Tattaunawa da Iyayena? TAMBAYA TA 4 Mene ne Ya Kamata In Yi Sa’ad da Na Yi Kuskure? TAMBAYA TA 5 Me Zan Yi Idan Aka Zolaye Ni a Makaranta? TAMBAYA TA 6 Ta Yaya Zan Ƙi Matsi Daga Tsarana? TAMBAYA TA 7 Me Zan Yi Idan Aka Matsa Mini In Yi Zina? TAMBAYA TA 8 Me Ya Kamata In Sani Game da Cin Zarafi ta Hanyar Lalata? TAMBAYA TA 9 Shin Ya Kamata In Yi Imani da Koyarwar Juyin Halitta? TAMBAYA TA 10 Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Taimaka Mini?