4-10 GA AGUSTA
KARIN MAGANA 25
Waƙa ta 154 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
Yesu a majamiꞌa a Nazaret yana koyarwa, mutane suna jin dadin koyarwarsa
1. Shawarwari Masu Kyau don Yin Magana
(minti 10)
Ku yi magana a lokacin da ya dace (K. Ma 25:11; w15 12/15 shafi na 19 sakin layi na 6-7)
Ku riƙa yin maganar alheri (K. Ma 25:15; w15 12/15 shafi na 21 sakin layi na 15-16; hoton da ke shafin farko)
Ku riƙa faɗin abin da zai ƙarfafa mutane (K. Ma 25:25; w95 4/1 shafi na 27 sakin layi na 8)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
K. Ma 25:28—Mene ne karin maganar nan take nufi? (w23.09 15 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) K. Ma 25:1-17 (th darasi na 10)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka soma tattaunawa da wani da yake baƙin ciki. (lmd darasi na 3 batu na 3)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Mutumin ya gaya maka cewa koyarwar addininsa na da muhimmanci sosai a gare shi. (lmd darasi na 8 batu na 4)
6. Jawabi
(minti 5) ijwyp talifi na 23—Jigo: Me zan yi idan mutane suna gulma a kaina? (th darasi na 13)
Waƙa ta 123
7. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) lfb darasi na 6, gabatarwar sashe na 3, da darasi na 7