-
Ku Kasance da Hadin Kai a IkilisiyaKa Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
-
-
3. Mene ne za ka yi idan ka sami saɓani da wani ɗan’uwa?
Ko da yake muna da haɗin kai, mu ajizai ne. A wasu lokuta mukan ɓata wa juna rai. Kalmar Allah ta ce: “Ku yi ta . . . gafarta wa juna,” ya kama daɗa da cewa: “Kamar yadda Jehobah yake gafarta muku zunubanku, wajibi ne ku ma ku gafarta wa juna.” (Karanta Kolosiyawa 3:13.) Sau da yawa, muna ɓata wa Jehobah rai kuma yana gafarta mana. Saboda haka, yana so mu gafarta wa ’yan’uwanmu. Idan ka ga cewa ka ɓata wa wani rai, ka yi ƙoƙari ka je ku sasanta.—Karanta Matiyu 5:23, 24.b
-
-
Ku Kasance da Hadin Kai a IkilisiyaKa Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
-
-
A wasu lokuta mukan ɓata wa wasu rai, mene ne za mu iya yi idan hakan ya faru? Ku kalli BIDIYON nan, sai ku tattauna tambayar da ke gaba.
A bidiyon, mene ne ’yar’uwar ta yi don ta sasanta matsalar da ke tsakaninta da wata?
-