DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 11-12
Abin da Ta Saka Ya Fi Na Sauran Duka
Ta yaya wannan labarin ya koya mana darussa na gaba?
Jehobah yana jin daɗin ƙoƙarin da muke yi a ibada
Ka yi iya ƙoƙarinka a hidimarka ga Jehobah
Kar ka riƙa gwada abin da kake yi da na wasu ko kuma ka gwada da wanda kake yi a dā
Ya kamata talakawa ma su riƙa ba da gudummawa ko da abin da suke so su bayar bai da wani yawa
Waɗanne darussa kuma ka koya?