-
Me Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Annoba?Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
-
-
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a yi annoba?
Littafi Mai Tsarki bai ambaci irin annoba da za a yi ba, kamar annobar koronabairas, wato COVID-19, ko cutar sida, wato AIDS, ko annobar da ake kira Spanish flu. Amma ya annabta cewa za a yi “annoba.” (Luka 21:11; Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 6:8, Littafi Mai Tsarki) Hakan alama ce cewa muna “kwanakin karshe” ko kuma “karshen zamani.”—2 Timoti 3:1; Matiyu 24:3.
-
-
Me Littafi Mai Tsarki Ya Fada Game da Annoba?Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
-
-
Luka 21:11, Littafi Mai Tsarki: “Za a yi . . . annoba.”
Ma’ana: Cututtukan da muke gani a yau sun nuna cewa muna kwanakin karshe.
-