Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • Abin da Misalin Maryamu Ya Koya Mana
    Hasumiyar Tsaro—2009 | 1 Janairu
    • Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Yusufu da Maryamu talakawa ne. Yaya muka san haka? Abin da Linjilar Matta, Markus, Luka, da kuma Yohanna suka ambata game da wannan ma’aurata shi ne bayan kwana arba’in da haihuwar Yesu, Maryamu da Yusufu sun je haikali don su yi hadaya kamar yadda ake bukata, wato “kurciya biyu, ko yan tantabarai biyu.”a (Luka 2:22-24) An yi tanadin irin wannan hadayar ce don talakawa da ba za su iya ba da ɗan rago ba. Hakika, samun abin biyan bukata ba shi da sauki ga Yusufu da Maryamu. Duk da haka, sun yi nasara wajen kafa dangantaka mai kyau na iyali. Babu shakka, abubuwa na ruhaniya ne na farko a iyalinsu.—Kubawar Shari’a 6:6, 7.

  • Abin da Misalin Maryamu Ya Koya Mana
    Hasumiyar Tsaro—2009 | 1 Janairu
    • a Ta ba da ɗaya daga cikin tsuntsun hadaya ta zunubi. (Leviticus 12:6, 8) Ta wurin ba da hadayar, Maryamu ta fahimci cewa, kamar dukan ’yan adam ajizai, ta gāji zunubin Adamu, mutum na farko.—Romawa 5:12.

Littattafan Hausa (1987-2025)
Fita
Shiga Ciki
  • Hausa
  • Raba
  • Wadda ka fi so
  • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
  • Ka'idojin Amfani
  • Tsarin Tsare Sirri
  • Saitin Tsare Sirri
  • JW.ORG
  • Shiga Ciki
Raba