-
Wane ne Yesu?Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
-
-
6. Za mu amfana idan muka koya game da Yesu
Littafi Mai Tsarki ya ce yana da muhimmanci mu koya game da Yesu. Ku karanta Yohanna 14:6 da 17:3, sai ku tattauna tambayar nan:
Me ya sa yake da muhimmanci mu koya game da Yesu?
Yesu ne ya buɗe mana hanyar zama aminan Allah. Ya koya mana gaskiya game da Jehobah, kuma ta wurin sa ne za mu sami rai na har abada
-