-
Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kula da Iyaye da Suka Tsufa?Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
-
-
Yesu kuma da ya ga cewa za a kashe shi, ya ce ma wani manzonsa mai suna Yohanna ya kula da Maryamu, mahaifiyarsa. Da alama cewa a wannan lokacin, maigidanta ya riga ya rasu.—Yohanna 19:26, 27.a
-
-
Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kula da Iyaye da Suka Tsufa?Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
-
-
a Wani littafi da ya yi bayani a kan wannan labarin ya ce: “Da alama cewa Yusufu [maigidan Maryamu] ya riga ya rasu da dadewa kuma danta Yesu ne yake kula da ita. Yanzu da za a kashe shi, wa zai kula da ita? . . . Abin da Yesu ya yi a nan, ya koya wa yara cewa ya kamata su dinga kula da iyayensu da suka tsufa.”—The NIV Matthew Henry Commentary in One Volume, shafuffuka na 428-429.
-